"Wani Ya Yi Zindir Sannan Ya Yanka Mahaifiyarsa Don Tsafi
Wani mutum ne mai suna Haliru wanda aka kama ya yi zindir, haihuwar uwarsa sannan yana yanka mahaifiyarsa a yayin da mutane suka falga da abunda ya ke yi sai suka yi saurin fadawa jami'an tsaro.
A nan ne jami'an tsaron suka cafko shi suka tafi da shi tare da kan mahaifiyarsa.
Da 'yan jarida ke tambayarsa dadilin yin haka sai ya bayyana cewa ya shiga kungiyar asiri ne bayan sun yarda da shi ne sai suka umarce shi da ya kawo mahaifiyarsa.
"Bayan na kawo ta sai suka ce suna bukatar kanta kuma in tambatar da idan zan yanka ta na yi zindir, a lokacin ne asirina ya tonu bayan na yankata ina kokarin insa aleda na kai musu."
No comments:
Post a Comment
Feel Free To Leave A Comment